Kwara
Wani babban jigo a APC kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kwara, ya tabbatar da sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki zuwa ta tsagin jam'iyyar hamayya PDP.
Tsohon kwamishinan ilimi a jihar Kwara, kuma tdohon ɗan gani kashenin Bukola Saraki, ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Namadi Sambo, Femi Gbajabiamaila, Ahmad Lawan, Gwamna jihar Kwara, Gwamnan Bauchi duk sun halarci bikin Dr Aisha Abubakar, diyar tsohon DG na NILDS Olanrewaju.
Shugabannin jam'iyyar APC na tsagin ministan yaɗa labarai da al'adu a jigar Kwara sun tabbatar da ficewa daga jam'iyyar APC mai mulki, zasu nemi wata jam'iyya.
Wasu mutum goma da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi yankin Obbo-Aiyegunle zuwa Ekiti a jihar Kwara sun shiga hannun hukumar 'yan sintiri.
Wani dilan kayan motoci, Dauda ya rasu bayan ya fado daga bene hawa na biyu a Ilorin cikin Jihar Kwara, The Punch ta ruwaito. The Punch ta tattaro bayanai akan
Mai magana da yawun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Kwara, Tunde Ashaolu, ya amsa kiran Mahalicci a ranar Lahadi, 28 ga watan Fabrairu.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya bayyana cewa ko shakka babu yana tare da dalibai mata Musulmai kan lamarin sanya Hijabi cikin makarantun jihar.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon. Abubakar Shuka Baba, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Kaima ta jihar.
Kwara
Samu kari