Kwara
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN reshen Jihar Kwara jiya ta jajirce akan cewa ba za ta taba barin amfani da hijabai a makarantun ta da ke jihar ba, The Nation
Wasu mutane sun jikkata ranar Alhamis yayin zanga-zangan iyaye kan hana 'yayansu mata sanya Hijabi a makarantar Oyun Baptist High School, Ijagbo, karamar hukuma
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Kwara ta musanta amincewa da amfani da hijabi ga dalibai mata a makarantun kiristocin da ke jihar inda tace gw
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta amince mata musulmi a jihar da su ci gaba da sanya hijabi a makarantun gwamnati biyo bayan rikicin da aka yi a baya-bayan nan.
Gwamnatin jihar Kwara ta haramta baran titi a fadin birnin jihar Ilori, Kwamishanar raya gari, . Abosede Aremu, ta bayyana hakan a zaman da masu ruwa da tsaki.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kwara ta musanta rahoton cewa, shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya kafa sansani a wani dajin Kwara bayan tserewa daga Zamfara
Okedare, tsohon dan kashenin jam’iyyar kuma mai biyayya ga tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Mutuwa rigar kowa, wata siyar sarki ta riga mu gidan gaskiya jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa wanda yake sarkin Ogbomosho a jihar Kwara. Fatan Allah ya jikant
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
Kwara
Samu kari