Kwankwasiyya
Jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce sun gama shiri tsaf domin tunkarar zabe da hukumar INEC za ta maimaita a wasu yankunan jihar ta Kano a ranar 23 ga watan M
Jam'iyyar PDP a Kano ta yi kira ga hukumar zabe ta kasa (INEC) da ta bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar muddin ana bukatar zaman lafiya a jihar. Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano, Dakta Rab
PDP ta nemi a cafke Mukarraban Gwamnan Kano bayan sun yi ikirarin lashe zabe bayan INEC ta tozarta wani Hadimin Ganduje yana sakin sakamakon bogi. INEC ta nesanta kan-da gaga sakamakon da Gwamnatin Kano take fitarwa.
Atiku ya gana da Rabiu Kwankwaso a gidan sa jiya. Hon. Saifullahi Hassan ya bayyana cewa an yi wannan zama ne jiya, sai dai bai bayyanawa jama’a yadda aka yi ba. Kwankwaso da wasu Mukarraban ne su ka hadu da Atiku.
M. I. Wakili, Sabon Kwamishnan ‘yan sanda da aka kawo jihar Kano daga Katsina, ya ce su na gudanar da bincike a kan wukaken da kuma mutumin da su ka kama kafin daukan mataki na gaba. Kazalika, kwamishinan ya bayyana cewar jami’an
Labarin da jaridar Legit.ng ke samu daga jihar Kano sun tabbatar ma ta da cewar wasu ‘yan dabar siyasa sun saka wuta a gidan dan majalisar tarayya mai wailtar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmuminu Jibrin Kofa, wuta a garin Kofa da k
Mun ji labari vewa Jawabin Kwankwaso a kan gemu ya fusata Malaman Ahlul Sunnah a Najeriya. Da alami dai Malamai sun fusata da izgilancin da Kwankwaso yayi wa Sunna ya fusata manyan Malaman kasar.
Jiya ne Kwankwaso ya zagaye kananan hukukomin Kano yana yi wa PDP kamfe. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga karamar hukumar Gwale inda yayi kira ga Mutanen yankin su tabbata sun ga PDP ta ci zabe.
Wasu ‘yan dabar siyasa da ake zargin na yiwa jam’iyyar APC aiki sun saka wa ofishin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, wuta. A wani jawabi da Sanusi Dawakin Tofa, kakakin
Kwankwasiyya
Samu kari