Kwankwasiyya
Za ku ji alkawuran da Rabiu Kwankwaso ya yi wa Yan Najeriya a takardar manufofinsa. An fara ne daga hadin kai da kawo zaman lafiya zuwa bin doka da tsarin mulki
Alhassan Doguwa ya fadi abin da ya jawo fadan shi da Murtala Sule Garo a gidan Nasiru Gawuna. ‘Dan majalisar yace Murtala Garo ya fara zagin shi, ya nemi fada.
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Shugaban tafiyar Gawuna/Garo 2023 a Kano Central, Faizu Alfindiki, ya ce ya fita daga tafiyar Kwankwasiyya ne saboda an gina ta kan 'bautarwa da bauta' ne.
Wani jigon jam'iyya mai kayan marmari a Kaduna, Alhaji Ahmes Tijjani, yace babu tantama Kwankwaso ne zai zama zakara a babban zaben 2023 dake tafe saboda w
Yan Najeriya musamman matasa na yunkurin tunkude jam'iyyun All Progressives Congress APC da People's Democratic Party PDP a zabukan da zasu gudana a 2023..
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya zabi ranar 1 ga watan Nuwamban 2022, a matsayin ranar bayyana manufofinsa na shugabanci
Jagoran PDP Ya Bayyana Silar Sauya-Shekar Kwankwaso Zuwa Jam’iyyar NNPP. Muhammad Jamu yana zargin Gwamnan Sokoto ya taka rawar gani wajen rasa tsohon Gwamnan
Idan kuka biyo mu, za ku ji abubuwan da Suka Sa ‘Dan Takaran NNPP ya bambanta da sauran ‘Yan siyasa daga mukaman da ya rike a siyasa da tashinsa gidan sarauta.
Kwankwasiyya
Samu kari