Kwankwasiyya
Hon. Abdulmumini Jibril kofa ya yi taro a Kiru, yana neman NNPP ta samu kuri’a miliyan 5 Kofa yake cewa za su shiga lungu da sako domin tallata ‘dan takaransu.
Za a ji Sanata Kabiru Gaya ya kore nasara daga Jam'iyyun PDP da NNPP a 2023. Sanatan yace jam’iyyar APC za ta ci zabe, duk sunan da NNPP take yi a jihar Kano.
Rabiu Kwankwaso mai neman shugabancin Najeriya a inuwar NNPP ya yi alkawarin bunkasa ilmi. ‘Dan takaran shugaban kasar yace gwamnatinsa za ta tallafawa matasa.
Hadimin gwamna Ganduje na jihar Kano, Abubakar Balarabe Kofar Na'isa ya sha dakyar a hannun wasu 'yan daban da ake zargin 'yan Kwankwasiyya ne a jihar Kano.
Mai neman darewa kujera lamba daya a Najeriya karƙashin inuwar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace NNPP ta shirya tsaf zata baiwa mutane mamaki a zaben 2023.
A ranar Alhamis dinnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da sakatariya da ofishin kamfe na NNPP a Akwa Ibom. John Akpanudoedehe sun tarbi 'dan takaran.
Jam'iyyar NNPP ta yi karar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan rashin ba wa jam'iyyar dama ta bada sunan dan takarar sanata na Kano Central a zaben 2023. Ai
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, a ranar Litinin din nan data gabata, ya yi alkawarin habaka tattalin arzikin Najeriya.
Mun tattaro maku martanin Mutane Yayin da Gwamna Ganduje Ya yi Kicibis da Kwankwaso a Filin Jirgi. Yanzu babu ga maciji tsakanin Rabiu Kwankwaso da magajinsa
Kwankwasiyya
Samu kari