Kungiyar Izala
Majiyar Legit.ng ta ruwaito anan ma shahararriyar kungiyar nan ta addinin Musulunci dake da dimbin mabiya a kasashen Najeriya, Kamaru, Nijar da Chadi, watau kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a wa Iqamatissunnah ce ta bayyana nata g
Gwamnan jahar Zamfara, kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Abdulaziz Yari ya baiwa shugaban tsagin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir kyautar wata babbar motar alfarma kir
Kungiyar musulunci ta Jama’at Izalat al Bid’ah WaIqamatis Sunnah, (JIBWIS) tare da hadin gwiwa da Ishk Tolaram Foundation India da ke kasar India sun tallafawa mutane 3600 da suka hannaye da kafufuwarsu da na roba. Shugaban kungiy
Shuwagabannin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah a karkashin shugaba Sheikh Bala Lau sun halarci taron bude sabon katafaren ofishin kungiyar a bikin Makkah dake kasar Saudiyya, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Ko a bara ma sai Sheikh DCP Ahmad Abdulrahman ya gabatar da Tafsiri, sai dai ya bayyana cewa marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ne ya basu kwarin gwiwar shiga aikin Yansanda don su kare mutuncin addinin Musulunci.
Ya kamata Malamai su guji fassara Qur’ani don dacewa da son ransu ko kuma don burge almajiransu, haka zalika su guji yin amfani da Qur’ani wajen cin mutucin mutane.” Inji Bello, wanda tsohon jakadan Najeriya ne a kasar Sudan
A bangaren sa ya ce NNPC da NLNG da kuma mashahurin dan kasuwar nan Alhaji Muhammad Indimi sun bawa makarantar gudunmawa ta musamman. Njodi ya jinjinawa gwamnatin jahar barno, masu ruwa da tsaki, jami'an tsoro da kuma sauran kung
"Idan manomi ya ranci kudi kuma ya ki dawo da su, ta ya ya kenan bankin zai samu kudin da zai rantawa karin wasu mutanen dake bukatar rance domin bunkasa tasu harkar noman har ta kai ga an samu habakar tattalin arziki?, A cewar mi
Mahukunta a kasar Saudiyya sun kai karar kasar Iran gaban kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (MDD). Kasar Saudiyya ta shigar da korafin ne bisa zargin cewar kasar Iran na bawa kasar Yemen makamai. A cewar kasar ta Saudiyya,
Kungiyar Izala
Samu kari