Kiwon Lafiya
A yau bankade-bankaden shafin jaridar NAIJ.com ya leka faggen kiwon lafiya inda ya yaso muku wasu muhimman amfani da tasirin ta'ammali da ruwan ɗumi ga lafiyar 'Dan Adam, inda yake kawar da wasu kwayoyin cututtuka daban-daban.
Wani mai gadi, Salisu Usman, ya amsa laifin yiwa likitoci sojan gona a yayin da aka gurfanar dashi gaban Alkalin kotun majistare dake Legas inda ya fadawa kotu cewa ya dade yana yaudarar mutane da cewa shi likita ne. Alkalin kotun
A yau, Litinin ne, runduna ta 301 ta dakarun sojin Najeriya ta dakile wani rikicin kabilanci da ya so barkewa tsakanin kabilun karamar hukumar Biliri da na Shongom a jihar Gombe. Dakarun sojin sun gaggauta dira yankin bayan samun
A ranar juma'ar nan ne hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kogi tace ta kama mutane 60 masu safarar miyagun kwayoyi da kuma kwayoyi masu nauyin kilogram 976.2, a tsakanin watan Afirilu da wata...
Hukummar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta ce ta samo wani sabon magani mai suna Carbetocin wanda zai iya ceto dubunnan matan da ke rasa rayukansu gurin haihuwa a duk shekara. Kungiyar tace an inganta maganin da sababbin fa'idoji..
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legas (LASEMA) da hukumar kashe gobara ta jihar sun gaggauta zuwa wurin da abin ya afku. Kazalika rundunar ‘yan sanda ta ko-ta-kwana (RRS) ta ce ta tura jami’anta
Babu shakka shan ruwan sanyi yana da matukar dadi da musamman ma lokacin da gari ya yi zafi, sai dai duk dadinsa, masanna sun gano cewa akwai wasu illoli da ya ke haifar wa a jikin dan adam saboda haka ya zama dole a rika takatsan
A nasa jawaban, shugaban jami'ar ta Kaduna, Farfesa Muhammad Tanko ya bayyana cewa, ana fama da wannan babbar barazana a kasar nan ne sakamakon watsi da ilimi da kalubalai na cutar amosanin jini cikin shekarun da suka shude.
Jaridar Daily trust ta rawaito cewar bayan mutuwar Rosemary ne, sai wani likta a asibitin, Dakta idris Nuhu, tare da wasu Nurse uku suka yanke jiki suka fadi a sume lokaci guda. Wani rahoto da kungiyar likitoci a jihar ta fitar ta
Kiwon Lafiya
Samu kari