Katsina
NAIJ.com ta ruwaito fadar mai martaba Sarki Farouk ta sanar da haka ne cikin wata wasika data aika ma Kalu a ranar Alhamis data gabata, inda wasikar tace Sarki ya yanke shawarar nada Kalu ne sakamakon goyon bayan dayake baiwa shug
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Sarkin garin Daura dake jihar Katsina, Alhaji Umar Faruk, ya bayyana godiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinabjo, da cewar su na alfahari dangane da goyon bayan sa akan ɗan su, Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Gwamnatin tarayya ta hada wata runduna mai dauke da jami’an tsaro 1,000 da zasu tafi jihar Zamfara domin yaki da ‘yan bindigar da suka addabi sassan jihar. Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya sanar da hakan a yau, Lahadi, tare
Kakakin hukumar 'yan sanda, SP Gambo Isah, shine ya bayar da tabbaci kan wannan lamari, inda ya ce hukumar ta samu nasarar cafke Matasan biyu ne yayin da suka yi yunkurin yaudarar wani dan kabubu domin raba shi da abin sana'ar sa.
An rantsar da sabbin kwamishinonin ne a ofishin hukummar zabe na kasa dake birnin tarayya, Abuja. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud, ya taya su murna zabensu da kuma tabbatar da su a matsayin sabbin kwamishinoni tare da yin
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito sallaman Katsina, sakataren majalisar Sarki, Alhaji Bello Ifo ne ya sanar da haka, inda yace an nada Ida ne bayan mutuwar tsohon sardaunan Katsina Ibrahim Coommassie wanda ya rasu a Alhamis din data gab
Rahoton ya kara bayyana cewar, PDP zata canja suna ne domin gujewa yawaitar alakanta sunanta da cin hanci da jam'iyyar APC mai mulki ke yi. Jaridar ta wallafa cewar a yau, Lahadi, ne PDP zata sanar da wannan shawara da ta yanke ga
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani bawan Allah mai suna Attahiru ya shaida ma wakilinta cewa kimanin watanni uku da suka gabata ne Matarsa ta haifi diya mace, wanda itace yarsu ta farko, hakan yasa suka rada mata suna Fatima.
Katsina
Samu kari