Kasashen Duniya
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Mun samu labari cewa Shugaban Kasar Faransa Macron ya taba aiki a Birnin Tarayya Abuja lokacinyana Matashi. Matashin Shugaban kasar dai ya dawo Birnin Tarayya Abuja wannan karo bayan ya dade da barin kasar ya gana da Buhari.
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Faransa a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.Macron ya iso Najeriya da misalign karfe 3:10 na ranar yau, Talata, kuma kai tsaye ya wuce fadar shugaba B
Shugaban kasa, Emmanuel Macron, ya iso Najeriya, kamar yadda kafafen yada labarai suka bayyana a jiya cewar shugaban zai kawo wata ziyarar aiki Najeriya.Jirgin dake dauke da shugaba Macron ya dira a filin tashi da saukar jirage na
Daga cikin mutane 11 akwai yara 2, sannan an samu gawar wata tsohuwa mai shekaru 77 kwance a kasa. Yawancin gawarwakin, an rufe masu fuska sannan an daure masu hannayensu a bayansu. ‘yan sanda sun bayyana cewar sun fara bincike do
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani Fasto a garin mai suna Baclab Masek yana cewa yana da kadarori da dama a kofar gidansa, kuma babu ko daya daga cikinsu da ya taba ciwon kai, “A shekaru goma sha uku da na kwashe ina wa’azi a garin
Wata kungiyar 'yan Najeriya dake birnin Dallas a jihar Texas ta kasar Amurka, sun bayyana goyon bayan su kan kudirin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Masoya Super Eagles sun kafe kan cewar alkalin wasa ya yi masu magudi, ta hanyar hana su bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan dan wasan kasar Argentina ya taba kwallo da hannu a cikin da'irar mai tsaron kasa. Saidai hukumar ku
Bayan an tsinci gawar marigayi Ali ne sai ‘yan sanda suka fara bincike. Kuma sun yi nasarar gano cewar da hannun iyalinsa ne ta hanyar na’urorin tsegumi dake makale a gefen tituna. Dan sanda mai bincike, Insifekta Daya Chand Sharm
Kasashen Duniya
Samu kari