Kannywood
Sabbin hotunan shahararriyar jarumar masana'antar fim, Kannywood wacce ke fama da matsanaciyar rashin, Maryam Yahaya sun bayyana yayin da take kara murmurewa.
'Yar wasar kwaikwayo na masana'antar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi magana kan dambarwar da ke tsakaninta da shahrarren dan wasa kuma mawaki, Adamu A. Zango.
Fitacciyyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau ta gana da daliban Najeriya da suke karatu a Jami’ar Integral da ke kasar Indiya, inda ta bayyana farin cikinta.
Shahararren jarumi kuma mai daukar hoto a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Alhaji Aliyu Ahmad Tage ya rasu a yau Litinin, 13 ga watan Satumba.
Alhassan Kwalli ya ja hankalin jama’ar gari game da labaran da ake yada wa cewar Sadiya Haruna jaruma ce a Kannywood. Ya ce sam bata da alaka da masana'antar.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damki jaramar Kannywood, kuma sun garkameta sakamakon yada hotunan batsa da takeyi a shafukanta na kafafen sada zumuntar zamani.
Jarumin Adam Zango ya ce yana yi wa Allah godiya bisa daukakan da ya samu ta harkar fim amma ya gaji da ita kuma da ya samu wata hantar samun kudin zai dena fim
Fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, gwanin rawa da waka, Garzali Miko ya shirya tsaf zai angwance da masoyiyarsa mai suna Habiba a ranar Juma'a mai zuwa.
Manyan malamai, ‘yan kasuwa, ‘yan film, mawaka da sauran daukacin al’ummar musulmi sunyi tururuwa wurin halartar jana’izar mahaifiyar Aminu Ala, shahararren.
Kannywood
Samu kari