Kannywood
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya nada daraktan fina-finai, Ishaq Sidi Ishaq mai bashi shawara na musamman. Kamar yadda takardar nadin ta nuna.
A cikin kwanakin da suka gabata ne ake ta rade-radin rabuwar aure tsakanin jarumi Sani Danja da matarsa, tsohuwar jaruma Mansurah Isah.Hakan ya biyo bayan wata.
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya wallafa wani kyakkyawan hotonsa tare da yaransa da kuma yaran abokiyar aikinsa Hafsat Idris bayan sun kai masa ziyara.
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin cewa ta yi soyayya da Shugaban kasa a mulkin Soja, Ibrahim Babangida.
Akwai zargin cewa ran jarumi Lawan Ahmad yayin da ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mari yayin da ake wurin daukar fim mai dogon zango mai suna 'Bugun Zuciya.'
Tsohuwar jarumar nan ta Kannywood, Ummi Ibrahim Zee-zee ta ce ta gano cewa yan Najeriya waɗanda ba Musulmi ba sun fi Musulmi jin ƙai bayan damfararta da aka yi.
Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce wani Inyamuri ya damfare ta miliyan 450.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta ce ta shiga yanayi na kuncin rayuwa, inda har ta kan ji kamar ta kashe kanta.
Kannywood
Samu kari