Jihar Kaduna
Tsohon Hafsan tsaron Najeriya, Lucky Irabor ya bayyana cewa harin jirgin kasa da aka kai na Abuja zuwa Kaduna a 2022 a shi ne abu mafi wahala wanda ya rikita shi.
BTC ya maida hankali wajen ganin yara manyan gobe sun samu jarin kasuwanci. Kamfanin ya ba duk wanda yi nasara a gasar bana kyautar Naira miliyan 1.
Kungiyar USLEPSA ta yaba wa gwamnan Kaduna, Uba Sani kan kaddamar da shirin bayar da agajin gaggawa a jihar. Uba Sani ya ce shirin zai shafi kowa da kowa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Edo, Adams Oshiomole ya ce bai san 'abokinsa', Nasir El-Rufa'i ya yi watsi da jam'iyyar APC zuwa SDP ba.
Farashin gas ɗin girki ya tashi zuwa ₦25,000 bayan ƙarancin kayayyaki sakamakon yajin aikin PENGASSAN, yayin da Dangote da NLNG ke ƙoƙarin ƙara samar da LPG.
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, matashin Fasto, Godwin Auta Musa, ya ce ya samu wahayi cewa zaben 2027 zai yi kama da zaben June 12, 1993.
Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci kungiyar Hamas ta saki mutanen Isra'ila da ke hannunta ba tare da sharadi ba, ya ce tun farko an yi kuskure.
Tsohon Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Aminu da Dr Nasiru Bashari Aminu suna zargin kalaman Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli sun bata mutuncinsu.
Majalisar Limamai da Malamai ta jihar Kaduna ta tabbatar da rasuwar Sheikh Imam Sa'id Abubakar, limamin masallacin SMC a ranar Alhamis da Asubah.
Jihar Kaduna
Samu kari