Jihar Kaduna
Lamarin ya faru ne a kan gadar garin Zaria, a hanyar zuwa Kano, wurin da jama’a suka mayar tasha ta karfi da yaji duk da kokarin da hukumomi suka yin a ganin cewar tashar ta tashi daga wurin. Jama’a a Najeriya na yawan korafin cew
Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya jagorancin taron lalata makaman. Akwai jami’an tsaro da wakilan kungiyoyi masu zaman kan su, na gida da na waje, da suka halarci taron. Jihar Zamafara ta dade tana fama da rigingimu daga
Labari na zuwa mana cewa wasu sun koka da zaben da aka gudanar a karshen makon nan a Jihar Kaduna. Wannan karo dai an yi amfani ne da na’ura mai kwakwalwa wajen zaben Kananan Hukumomin. PDP za ta kalubalanci sakamakon zaben a Kotu
Runduna ta musamman masu aiki da kwakwal na hukumar Yansandan Najeriya, IRT, ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga, da ya shahara a satar mutane, mai suna Ibrahim Barau, inkiya Rambo a jihar Kaduna, inji rahoton NAIJ.com
Dan sanda da aka harbe na daga cikin jami’an ‘yan sanda dake yaki da fashi da makami (SARS) dake aiki a kan babbar hanyar ta Abuja zuwa Kaduna. Dan sandan ya mutu ne bayan harbin day a same shi yayin da suke musayar wuta da ‘yan f
Ya bayyana cewar, dan takarar jam’iyyar PDP, Elias Maza, ya samu kuri’u 55,643 tare da samun nasara a kan dan takarar jam’iyyar APC mai mulki, John Hassan, ya samu kuri’u 31,514. Jam’iyyar APC ta lashe zabukan a kanan hukumomin
Wannan karo mun kawo maku jerin Jihohin da su ka fi rashin arzikin kasa a fadin Najeriya. Duk Najeriya dai da kun ji cewa babu Jihar da ta kai Jihar Neja fadi wanda za ka iya zuba irin su Legas sama da 20 cikin ta.
Za ku ji wasu Jihohi ne su ka fi girman kasa a Najeriya. Neja ta kai kimanin kilomiya 76, 000 wanda hakan ke nufin ta fi kowace Jiha fadi. Sannan kuma sai Jihar Borno wanda tsawon ta ya haura kilomita 70, 000 inji Wikepedia.
Gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir Ahmad El-Rufai ya gargadi ma'aikatun gwamnati dana al'umma dake cikin jihar Kaduna akan korar masu Bautar Kasa da suke yi idan aka tura su domin gabatar da ayyukan su na shekara daya...
Jihar Kaduna
Samu kari