Jihar Kaduna
Makwabcin babban jami'in sojan da aka kashe, marigayi AVM Mohammed Maisaka, Abubakar Gwantu ya bayyana cewa abokan gaba ne suka shirya kisan ba yan bindiga ba.
Igabi LGA, Kaduna - Wasu tsagerun yan bindiga sun hallaka wani tsohon Sojan sama, Air Vice Marshal, Mohammed Maisaka, a gidan dake unguwar Rigasa a jihar Kaduna
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun tabbatar da kisan babban sojin sama mai murabus, AVM Muhammad Maisaka, da ‘yan bindiga su ka yi a gidan sa da ke Rigasa, k
Zaria, jihar Kaduna - Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da iyaye mata ma'aikatan gwamnatin jihar Kaduna a zaria yayinda suka hanyar tafiya cikin mota.
Yan bindiga sun kai farmaki kauyuka biyu na Yagbak da kuma Ungwan Ruhugo a masarautar Ayap da ke karamar hukumar Zango-Kataf na jihar Kaduna a ranar Juma'a.
An kai wa wasu garuruwa 2 hari a jihar Kaduna, inda aka yi wa wasu mutane rauni sannan aka kone gidaje a cewar wata sanarwa da gwamnatin jihar Kaduna ta fitar n
Kaduna - Rahotanni daga jihar Kaduna, sun babyyana cewa maharan da suka sace masu ibada kusan 60 a cocin jihar Kaduna sun nemi kayayyakin abinci cikin gaggawa.
Rayuka takwas ne suka salwanta yayin da wasu 46 suka samu miyagun raunika a gobara 140 da aka yi a jihar Kaduna tsakanin watan Yuni da Oktoba, hukuma ta sanar.
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, reshen jihar, John Joseph Hayeph, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka kara farashin kudin fansar jama’an da su ke sace wa
Jihar Kaduna
Samu kari