Jihar Kaduna
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace mutum tara daga kauyen Dangilmi wanda ke karkashin karamar hukumar Kachia da ke jihar Kaduna a ranar Juma'a.
Jami'an tsaro sun ragargaji 'yan bindigan daji tare da tarwatsa sansanoninsu a wani samamen da sojin suka kai kananan hukumomin Igabi da Chikun na jihar Kaduna.
Shugabannin Boko Haram da ke biyayya ga Bakoura Buduma sun mayar da masu hada musu bama-bamai dazukan yankin kudanci Kaduna, a cewar wani rahoton da PRNigeria.
Allah ya yiwa mai sanannen masallacin nan na matafiya da ke a hanyar babban titin Kaduna zuwa Zariya, Alhaji Sule Bako, rasuwa a yau Laraba, 27 ga watan Oktoba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da sanarwar cewa wasu jama'an gari sun hallaka wani da ake zargin ɗan leken asirin yan bindiga ne da matarsa da ɗansa a Igabi.
Sarkin Birnin Gwari ta jihar Kaduna ya bayyana hanyoyin da suka taimaka wajen dakile yawaitar 'yan bindiga a yankuna daban-daban na kasar. Ya ce katse sabis ya
Gwamnatin jihar Kaduna ta fallasa inda miyagun 'yan bindiga da suka addabi jihar ke samu kudaden shiga. Suna samun wasu kudin daga karbar na fansa daga jama'a.
Ayuba Yusuf, wani mai Napep a Kaduna, wanda ya mayar wa fasinja N100,000 ya bayyana irin mamakin da mutane su ka ba shi a ranar Litinin bisa ruwayar Daily Niger
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya bayyana cewa an samu hatsaniya tsakanin mutanen gari da makiyaya a Zangon Kataf.
Jihar Kaduna
Samu kari