Jihar Kaduna
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai hari wata rugar Fulani dake yankin ƙaramar hukumar Igabi, jihar Kaduna, inda suka kashe mutum ɗaya.
Bayan umarnin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, dakarun soji, da rundunar yan sanda sun hallaka dandazon yan bindiga dake aiki a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Gwarazan jami'an hukumar yan sanda sun yi gumurzu da wani jagoran yan binduga da tawagarsa a Otal din Kaduna, sun samu nasarar bindige shi har Lahira a Kaduna
Tsohon gwamnan Zamfara, Yari, da kuma Sanata Kabiru Marafa sun musanta radw-radin cewa sun fice daga APC bayan gana wa da Sanata Bukola Saraki a jihar Kaduna.
Rahotanni sun bayyana cewa kasurgumin ɗan bindigan da ya jagoranci sace matagiya da dama a akan hanyar Kaduna zuwa Abuja ya bakuncin lahira a hannun jami'ai.
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Jumu'a ta bada uamrnin maida sabis a baki ɗaya yankunan da ta ɗauki matakin datse wa saboda yawaitar hari a hanyar Kaduna Abuja.
Miyagun yan bindigan da suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sun nemi iyalan jami'in ɗan sandan dake tare da jigon APC da suka kashe, sun ce akawo kudin fansa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaron kasar nan da su kawo karshen ta’addancin da ke faruwa a kasa musamman a hanyar Abuja zuwa Kaduna inda a kw
Majalisar wakilai ta nuna damuwa, ta nemi Shugabannin hafsan soji da na yan sanda da su dauki matakin gaggawa don kakkabe hare-hare a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari