Jihar Kaduna
Hukumar makarantar firamare ta jihar Kaduna ta tattauna da masu ruwa da tsaki a shirye-shiryen ta na mayar da almajirai 10,500 da aka dawo da su makaranta.
Rikici ya kunno kai tsakanin kai tsakanin kungiyar malaman makaranta da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai kan batun shirya jarrabawar kwarewa ga malama
Kaduna - Shahrarren Malamin Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi, ya ziyarci garin Fulanin da yake ginawa makaranta da asibiti a jihar Kaduna.
Dakarun Sojoji sun yi galaba a kan wasu 'yan bindiga da suka yi niyyar kai hari a garin Zongo da ke karamar hukumar Zangon Kataf a daren ranar Litinin a Kaduna.
Wata kotun shari’ar musulunci da ke zama a Magajin Gari ta kwace awarwaron da ke hannun Aliyu Ibrahim bayan ya kai kara kotun. NAN ta ruwaito yadda Ibrahim, wan
Sheikh Gumi ya gano mafita ga lamarin 'yan bindiga, ya kuma dauki matakin gaggawa kanlamarin. A yanzu dai ya gina makaranta domin ilmantar da makiyaya a Kaduna.
Shararren malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya nesanta kansa da wasu maganganu da ake jingina masa kan ayyana yan bindiga yan ta'adda.
Tsohon ɗan takarar sanatan Kaduna ta tsakiya, Lawan Usman, wanda aka fi sani da Mista LA, yace wajibi ne jam'iyyar PDP ta kai tikitin takararta yankin arewa.
Gwamna El-Rufai sha caccaka a wajen yan Najeriya bayan ya bayyana a dandalin sada zumunta ta Twitter a ranar Laraba, 10 ga watan Nuwamba, duk da haramcin hakan.
Jihar Kaduna
Samu kari