Jihar Kaduna
Dakatacciyar Shugabar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa (NPA), Hadiza Bala-Usman ta hadu da shugaban kasa Buhari a ranar Juma'a, 21 ga Janairu.
Bashir El-Rufai, dan gwamnan jihar Kaduna tare da matar sa Halima Nwakego, sun samu karuwar yara maza biyu tagwaye. Bashir ya ce yaran biyu na da kama da juna.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatarwa al'ummar jihar Kaduna cewa jami'an Sojin Najeriya zasu murkushe yan bindiga da yan ta'addan da suka addabi jihar da saura
Mahaifin yarinya mai shekara takwas da haihuwa da ake zargin wani makabcinsa ya hada baki da masu garkuwa wajen kasheta bayan karbar kudin fansa ya magantu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ba zai bari wasu su dauki makamai da sunan tilastawa wasu binsu ba. Ya bayyana haka ne a Kaduna jiya Alhamis.
Shehu Sani ya zolayi Bola Tinubu kan yawan shekarunsa, inda ya ce shi da Tinubu ba komai bane face sa'anni kuma abokan juna. Su gayu ne sannan samari masu jini.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuno yadda wasu suka kitsa hallaka shi a gadar Kawo da ke jihar Kaduna. Ya ce ya tsallake rijiya da baya a yayin harin da aka
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya roki yan Najeriya su tantance alkawurran da ya yi a lokacin yakin neman zaɓe a 2015 kafin su masa hukunci kan gwamnatinsa.
An shiga rudani a lokacin da jami'a tsaro suka rika bawa hammata iska tsakaninsu yayin da Shugaba Muhammadu Buhari ke kaddamar da gadan Kawo a tsakiyar birnin K
Jihar Kaduna
Samu kari