Jihar Kaduna
Nasir El-Rufai, gwamnan Kaduna ya ce babbar matsalar da ke cinma jihar tuwo a kwarya da kawo cikas wurin yaki da ta’addanci shine masu kaiwa yan bindiga bayanai
Yayan da tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya mutu ya bari, sun gurfanar da kawun su a gaban kotun bisa kokarin yi musu karfa karfa kan gadonsu.
Shugabannin kungiyar matuka Keke Napep wacce akafi sani da kekunan adaidaita sahu a jihar Kaduna sun nemi afuwar Gwamnan jihar Kaduna bisa laifin da wasu mambob
Tsohon Atoni Janar na jihar Kaduna, Barista Rabo Barde, ya mutu. Ya mutu a ranar Litinin 3 ga watan Janairu yayin da yake farfadowa daga wata rashin lafiya.
Wata babbar kotun jihar Kaduna da ke Dogarawa, Zaria ta gurfanar da wani mutum mai suna Abubakar Haliru na Magume kan zargin garkuwa da yar'uwarsa Hajiya Binta.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne, a ranar Laraba sun sace yan kasuwa da dama da ke hanyarsu ta zuwa Kano daga karamar hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna. Wani
Rahoton da ke iso Legit.ng Hausa ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun sake kai hari jihar Kaduna sun sace mutane sama da goma, sun harbe wani mutum ya mutu.
Malami da iyayen dalibai a jihar Kaduna sun koka kan tsarin aikin kwana hudu a makarantun gwamnati wanda El-Rufai ya bullo da shi. Sun ce nakasa ce ga karatu.
Dakarun soji sun ɗauki matakin gaggawa kan wani rahoton sirri da suka samu na motsin wasu yan bindiga a yankin Kwanan Bataro, karamar hukumar Giwa, sun kashe 5
Jihar Kaduna
Samu kari