Jihar Kaduna
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Kaduna domin yiwa al'umma da gwamnatin jihar jaje kan harin da yan bindiga suka kai kan jirgin kasa.
Tun da farko dai jirgin na kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna ne wasu ‘yan bindiga suka kai masa hari a unguwar Kateri-Rijana da ke Kaduna a jiya Litinin.
Wasu iyalan fasinjojin da ke cikin jirgin kasan da ya nufi Kaduna da aka kai wa hari a ranar Litinin sun ce har yanzu ba su san halin da ‘yan uwansu ke ciki ba,
Tinubu ya ce taron birthday dinsa ba zai iya ci gaba ba saboda jimamin wani hari da yan bindiga suka kai kan wani jirgin kasa da ke hanyar zuwa jihar Kaduna.
Wasu daga cikin iyalan fasinjojin dake jirgin ƙasan da ƴan ta'adda suka tare a hanyar Kaduna-Abuja, sun ce har yanzu basu san halin da ƴan uwansu ke ciki ba.
Majalisar dattawan Najeriya ta roki shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kaddamar da yaƙi da yan ta'adda cikakken yaƙi domin tsaftace kasar nan daga halin da tak
Wata majiya ta alakanta faruwar lamarin ga harin da aka kai a kusa da filin jirgin Kaduna a karshen makon jiya, inda aka barnar abubuwa da dama a cikinsa...
Kaduna - An saki jerin sunayen mutanen da suka samu rauni a harin bam da yan ta'adda suka kaiwa jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar Litnin, 28 ga watan Maris, 2022.
Bayanan farko daga wata majiya da muka samu sun nuna cewa Aƙalla fasinjoji u ne suka rasa rayukansu yayin harin yan bindiga kan jirgin ƙasa jiya da daddare.
Jihar Kaduna
Samu kari