Jihar Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana dalilinta na kwace fiye da hekta 74 a cikin filin Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ABU mai girman hekta 338, Daily Trust ta r
An tattaro cewa hatsarin ya afku ne a lokacin da wata mota kirar Toyota Carina mai lamba KTL 251QG, ta kwace a kusa da Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria.
Tsohon dan majalisar wakilai daga Kaduna, Samaila Suleiman, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki. Bai fadi ina zai koma ba.
Rahoton Cadre Harmonisé na watanni ukun farkon shekarar 2022, ya nuna cewa kusan mutane miliyan 19.4 ciki har da ‘yan gudun hijira 416,000 da ke jihohi 20 da ku
Wani dan kasuwa, Mustapha Baba, a ranar Laraba ya roki wata kotun shari'ar musulunci da ke Jihar Kaduna, ta umurci matarsa da suke rikici, Amina Sani, ta dawo m
Mataimakin shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya reshen Arewa, Rabaran John Hayab ya tabbatar da faruwar lamarin, kamar yadda Punch ta ruwaito a yau dinnan.
An sace wasu masallata a yayin da yan bindiga suka kai hari a masallaci a ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna. Wasu majiyoyi daga kauyen sun tabbatar da harin
Dakarun sojoji sun yi yunkurin farmakan wasu fulani da suka kyalla ido suka gani baƙin fuska a kasuwar Kidenda dake Kaduna, sai dai lamarin ya yi ajalin wasu 2.
Tsagerun yan bindiga sun halaka wani mutum da suka yi garkuwa da shi bayan sun karbi naira miliyan daya a matsayin kudin fansa daga yan uwansa a jihar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari