Jihar Kaduna
Me neman takarar shugabancin kasa a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Usman Dahiru Bauchi, a Kaduna.
A ranar Talata tsohon Gwamnan Jihar Legas ya kai ziyara Kaduna don jajanta wa Gwamna Nasir El-Rufai da mutanen jiharsa akan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa j
Me neman takarar shugaban kasa na APC a 2023, Bola Tinubu, ya koka kan yawan hare-haren ta’addanci da kasar ke fuskanta, inda ya ce Najeriya na cikin wani hali.
A kalla sojoji 11 ne aka kashe, 19 suka jigata mugun hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wani sansanin soji da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin Kaduna, sun sace wasu mutane 22 a wani rahoton 10. Sun bi gida-gida ne domin sace maza tare da matansu a yankin.
Manajan daraktan hukumar kula da layin dogo ta Najeriya, Mista Fidet Okhiria ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka samo a ranar Litinin 4 ga watan Afirilu.
Hukumar kula da ayyukan jirgin kasan Kaduna sun yi karin haske kan gazawar jami’ai a matakai daban-daban wajen dakile mugun farmakin da aka kai wa jirgin kasa.
Jerin hare-haren da 'yan ta'adda suka dinga kai wa jihohin Kaduna da na Niger a cikin kwanakin nan yasa 'yan Najeriya sun fara tantama kan tsarin tsaron kasar.
Mai Martaba Igwe Nnaemeka Alfred Ugochukwu Achebe na Onitsha, ya bayyana yadda ya tsallake rijya da baya bai shiga jirgin Kaduna zuwa Abuja saboda wata waya.
Jihar Kaduna
Samu kari