Jihar Kaduna
Dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yan kasar damar mallakar makami.
Mazauna a jihar Kaduna sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wasu 'yan bindiga sun dasa bam a kusa da wani rafi da ke gefen gari. An kunce bam din yanzu.
Bayan harin jirgin ƙasa a Kaduna, Jirgin yaƙin rundunar sojin Najeriya ya ragarhaji yan ta'adda 34 a kauyen dake iyaka tsakanin Kaduna da kuma jihar Neja .
Akalla ‘yan Najeriya takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu a cikin jirgin kasan da ya bar Abuja zuwa Kaduna da wasu ‘yan bindiga suka kai wa hari a ranar Litinin.
Kasar Birtaniya da aka fi sani da UK ta fitar da shawarwari ga yan kasarta masu sha'awar kawo ziyara Najeriya. Ta lissafa jihohi 12 a Najeriya da ta ce a kaura
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su samar da kudade domin kula da wadanda suka samu raunuka a harin da yan bindiga suka kai kan jirgin kasan Kaduna.
Shanu 21 sun mutu a ranar Juma’a da yamma inda ake zargin guba aka sanya musu a kusa da kwalejin ilimin Jihar Kaduna (KSCOE) ta Gidan Waya da ke karamar hukumar
A makon nan ne jihar Kaduna ta shaida munanan hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunanta, lamarin da ya kai ga salwantar mutane da batan wasu mutane da dama.
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya yi gargadin a dena yin tafiyar dare da jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja. El-Rufai ya bayyana hak
Jihar Kaduna
Samu kari