Jihar Kaduna
Alkalin kotun Majistare Ibrahim Emmanuel, a ranar Alhamis, ta umurci wata matar aure, Hadiza Ahmed, ta share harabar kotu na tsawon kwana biyar saboda lakada wa
Gwamnatin tarayya a jiya ta sanar da cewa nan babu dadewa za ta bayyana sunayen wadanda suka kai farmakin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da ya gigita jama'a.
‘Yan bindiga sun kai hari wani gidan gona da ke Gidan Gyaran Hali a garin Kujama, hedkwatar karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna inda suka halaka mutum daya da
Jami’an rundunar ‘yan sandan Kaduna tare da hadin gwiwar sojojin Najeriya sun dakile wani hari da aka kai kauyen Akwando da ke karamar hukumar Kachia a Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun shiga gidan wani attajiri a Zaria, sun sace 'yarsa mai shekaru 15 bayan hallaka shi har lahira. Wannan lamari ya tashi hankalin jama'a.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar kwace makudan kudade wadanda ake zargin kudin fansa ne da aka ba ‘yan bindiga don su saki wasu daga cikin wadanda suka s
Ya zama abun azabtarwa da hashin hankali ga iyalan da 'yan bindiga sukayi awon gaba da 'yan uwansu a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a watan da ya gabata.
Sabon bayani ya nuna cewa mutane 68 da suka hada da mata 41, maza 22 da kananan yara biyar ne ke tsare a hannun yan bindiga da suka farmaki jirgin kasan Kaduna.
Rudani ya bibiyi wani bidiyo da ke ta yawo wanda ke bayyana sojin Najeriya sanye da khaki suna kwashe wasu mutane da ake zargin 'yan bindiga ne zuwa motar soji.
Jihar Kaduna
Samu kari