Jihar Kaduna
Kaduna - Yan ta'addan Ansaru dake suka kai hari jirgin kasan Abuja-Kaduna a watan Maris sun sake sakin wani bidiyo na mutum shida cikin wadanda suka sace a jirg
Kamfanin jirgin Azman Air ya dawo jigilar fasinjoji zuwa jihar Kaduna bayan dakatad da shi tsawon watanni biyu sakamakon harin da yan bindiga suka kai tashar.
Mai neman kujerar gwamna karkashin APC a jihar Kaduna, Alhaji Mahmood Sani Sha’aban, ya soki tsarin da aka bi wajen samar da deleget din jam’iyyar a jihar.
Miyagun da suka sace sama da fasinjoji 60 a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, 2022 suna barazanar halaka dukkan wadanda ke hannunsu.
Matar tsohon shugaban kasa Najeriya na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Hajiya Maryam Abacha ta maka gwamnatin jihar Kaduna a gaban kotu kan kwace wata kadarasu.
Filin sauka da tashin jiragen sama na Kaduna ya cigaba da aiki bayan watanni biyu da aka rufe shi sakamakon farmakin da 'yan bindiga suka kai a watan Maris.
Za a ji yadda takarar ‘Dan Gwamna El-Rufai ta fatattaki ‘Dan Majalisan Kaduna daga AP bayan ya gane Bello El-Rufai ne wanda APC za ta ba takara a yankin a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Wasu tsageru da ba'a sani ba sun yi garkuwa da ɗaliban kwalejin ilimi tq jihar Kaduna da yammacin ranar Litinin, sun nemi makusanta su tattara musu makudan kudi
Jihar Kaduna
Samu kari