Jihar Kaduna
Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Maniyyata na Jihar Kaduna, Dr Yusuf Yakubu Alrigasiyu, ya sha alwashin ba zai bari yan siyasa da ke gaba da gwamna Nasir El-R
Mutane 20 ne aka tabbatar sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin motar bas da tirela a babban hanyar Kaduna zuwa Ab
Kaduna - Mumunar hadari a kauyen Katari, hanyar Abuja zuwa Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar akalla mutu 20 da sanyin safiyar ranar Talata, 18 ga watan Mayu, 2022
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya ja hankalin mazauna Kaduna su girmama addinin kowane mutum da suke raye tare da shi don kauce wa ta da zaune tsaye.
Wasu miyagun yan bindiga sun kara farmakan matafiya a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, sun sace mutane da dama, yanzu haka motoci na ajiye a hanyar ba kowa.
Tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Peter Obi ya bukaci deleget na jam'iyyar su amshi kudi idan yan takara sun basu. Sa
Halima Yunusa, wata budurwa a jihar Kaduna ta kai karar mahaifinta gaban Kotu. inda ta nemi a tilasta masa ta aurar da ita ga wanda zuciyarta ke kauna, Yusuf.
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kurmin Sata da ke da tazarar kilomita kadan daga Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, Arewa maso Ya
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Ansaru ne da suka kai harin nakiya a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama sun sako wata fasi
Jihar Kaduna
Samu kari