Jihar Kaduna
BudgIT, wata kungiyar kyautata al'umma, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi d
Jihar Kaduna - Honorabul Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamna jihar Kaduna Jam'iyyar PDP ya bayyana abubuwa guda uku da za mayar da hankalin sa idan ya zama gw.
Jihar Kaduna - Jam’iyyar Labour Party (LP) reshen jihar Kaduna ta gudanar da zaben fidda gwani inda tsohon shugaban kungiyar Kudancin Kaduna ta kasa (SOKAPU)
Wani samame da jirgin yakin rundunar sojojin saman Najeriya ya kai wani kauye a Kaduna, ya yi nasarar halaka kasurgumin ɗan ta'adda, Alhaji Shanono da mayaka 17
‘Yan bindiga sun dura kauyen Yakawada, sun yi nasarar yin ta’adi cikin duhun dare inda Musiba ta Sake Aukawa Dattijon Arewa, ‘Yan bindiga Sun Sace Surukansa.
A kokarin su na taimaka wa hukumomin tsaro wajen yaƙi da ta'addanci da sauyan muyagun laifuka, rundunar yan banga ta ce ta kama aƙalla mutum 100 a faɗin Kaduna
Yan ta'addan da suka kai hari a jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sako mutum bakwai da suka hada da yan gida daya da mace. Su
Kauyukan Gidna da Gidan-Dogo da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna sun magantu a kan yadda yan bindiga suka farmaki masu zaman makoki da sace mutane.
A ranar Litinin, 8 ga watan Augustan shekarar 2022 ne Musulmai mabiya addinin shi'a suka fito kwan su da kwarkwata domin yin tattakin muzahharar Ashura ta 1444.
Jihar Kaduna
Samu kari