Jihar Kaduna
Yahaya Ahmed injiniya ne dan Najeriya wanda ya gina gida da robobin ruwa da na lemu 14,800 da ya cika da kasa a Kaduna a matsayin bulk.Premium times ta ruwaito.
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba Muhamma
Tsohon Gwamnan CBN, Sanusi Lamido Sanusi a ranar Asabar, ya sanar da ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu cewa bashi da jam’iyyar siyasa.
Wata kotun shariar musulunci da ke zamanta a Rigasa, jihar Kaduna, ta bada umurnin datse soyayya tsakanin Salisu Salele da Bilkisu Lawal saboda iyayensu ba su a
Dubun wasu ‘yan bindiga biyu a yankin Idasso dake Kidandan ta Galadimawaa a karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna ta cika bayan an an bindige su har lahira.
Gwamnatin jihar Kaduna ta hannun hukumar ba da ilimin bai ɗaya (KADSUBEB) ta zabi ranakun gudanawar da gwaji ga sabbin malamain10,000 da take shirin ɗauka.
Jami'an duba mahalli a jihar Kaduna sun ceto wani bawan Allah a wani gida yayin da suka je bincike, an ce tsawon shekara 20 yana kulle a ɗaki a jihar Kaduna.
Lois Azurfa, mai shekaru 21 da kwamandan ‘yan ta’addan da suka sace fasinjojin jirgin kasa ya so aura, ta bayyana irin ukubar da ta sha a hannun ‘yan ta’adda.
Giwa, Kaduna - Shugaba kuma gagararren ‘dan ta’addan jihar Kaduna, Ali Dogo, ya halaka tare da wasu mayakansa sakamakon luguden wuta ta NAF suka yi musu a Giwa.
Jihar Kaduna
Samu kari