Jihar Kaduna
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya bayyana farin cikinsa kan sakin fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka dade hannun ‘yanci.Buhari ya taya iyalan fasinjojin murna.
Dukkan fasinjojin farmakin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na ranar 28 ga watan Maris 2023 sun shaki iskar ‘yanci kamar yadda gwamnatin tarayya ta bayyyana.
‘Yan ta’adda sun sako sauran fasinjoji 23 da suka yi garkuwa da su a farmakin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna. Fasinjojin sun shaki iskar ‘yanci ranar Laraba.
Malamin makarantan nan mai tarin iyalai yara 18 da mata uku mai suna Malam Sulaiman Muhammad, ya haifa ‘da na 19 inda ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.
Dan takarar gwamna a jihar Kaduna a jam'iyyar APC, Uba Sani ya ce dan takararsu na APC da ke neman gaje kujerar Buhari ne mafi cancantan zama shugaban kasa.
Mai neman kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya a babban zaben dake tafe, Muhammad Sani Dattijo, ya bayyana hujjar da yake ganin dole yan arewa su yi APC a 2023.
Wani dan gwagwarmayar siyasa kuma mai sharhi kan al'amuran da suka shafi al'umma, Dr Kailani Muhammad, ya ce yan Najeriya su duba yiwuwar sake dawo da APC kan m
'Yan bindiga a Birnin Gwani ta jihar Kaduna sun sako wasu mutane 12 bayan karbar mudu 20 na shinkafa, 20 na wake, jarkar manja, man gyada da katin waya N10000
Jami'an sojin rundunar Operation Forest Sanity sun farmaki maboyar 'yan bindiga a kokarin da suke na kakkabe dazukan Kuriga-Manini-Udawa a hanyar Chikun zuwa
Jihar Kaduna
Samu kari