Jihar Kaduna
Kakakin 'Yan Sanda na Jihar Kaduna, DSP Mohammed Jalige ya fitar da jawabi cewa sun kubutar da wasu fasinjoji da aka tare a yankin Giwa da ke jihar Kaduna.
Wata amarya da bata wuce wata ɗaya ba, Maryam Ɗahiru, zata buya tsohon angonta sadakin da ya buya bayan Kotun Musulunci ta raba Aurensu ta Khul'i a Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.
Gogarman ‘dan bindiga da ya shahara wurin satar shanu da dillancin miyagun kwayoyi a jihar Kaduna,Kachalla Gudau da na gaban goshinsa Rigimamme sun arce lahira.
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci a Kaduna zata shirya wani taro don tattaunawa da yan takarar gwamna na jam'iyyu a zaben 2023 don sanin manufofinsu
Miyagun yan bindiga sun halaka wani malamin makaranta da mutane biyu da shugaban matasa a kauyen Tudun Mare da Gefe a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi sintiri ta jiragen yaki inda suka halaka wasu ‘yan bindiga a jihar Kaduna tare da ceto wasu da aka yi garkuwa dasu a jihar.
A karshen makon nan muka samu rahoto Hukumar NRC mai kula da harkokin jirgin kasa a Najeriya yace babu maganar dawowa aiki a ranar 24 ga watan Nuwamba 2022.
‘Yan bindiga sun sace Obadiah Ibrahim a Oktoba kuma sun tatsi kudin fansa N3 miliya da babur daga ‘yan uwansa, sai suka halaka shi. Yanzu N10m suke so ta gawa.
Jihar Kaduna
Samu kari