Jihar Kaduna
Wani rahoton da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar, sun sace wani Limamian Katolika a karamar hukumar Kachia.
Bayan hukuncin kotun tarayya, jam'iyyar PDP mai adawa ta shirya sabon zaɓen fidda gwanin ɗan takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya, Ibrahim Usman, ya samu nasara.
Tsohon ‘dan majalisa da ya wakilci mazabar Kudan a majalisar jihar Kaduna tsakanin 2011 zuwa 2019, Alhaji Danlami Dan Inna Likoro, ya kwanta dama ranar Lahadi.
Wasu tsagerun 'yan fashin jeji sun yi garkuwa da matar aure mai ɗauke da juna biyu da ɗiyarta matashiya a kauyen Akilibudake kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja
Kotun tarayya dake Kaduna ta yi watsi da karar surukin shugaba Muhammadu Buhari, Sani Sha'aban, da ya shigar kan dan takaran gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani.
Wasu bayin Allah su biyu sun mutu yayin da wani abun fashewa da aka binne a karkashin kasa ya fashe ya kuma tashi da su a Karamar Hukumar Chikun, jihar Kaduna.
Wata uwar yara huɗu, Kafayat Yusuf ta roki Kotun Shari'a dake zama a magajin Gari Kaduna ta raba aurenta sakamakom mijinya ya daina kula da ita tawon watanni.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, Ummulkhairi Salisu, ta roki Kotun shari'a dake zama a Magajin Gari ta umarci tsohon mijinta ya rika bata N30,000 duk wata.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dawo da tsarin karbar kudin makaranta daga daliban manyan makarantun sakandare na jihar. Kwamishinan ilimi, Halima Lawal ta sanar.
Jihar Kaduna
Samu kari