Jihar Kano
Akwai yiwuwar Jam’iyyar APC ta nemi ba tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2019. Kila kuma a nemi a ba Shekarau Minista. Yanzu haka Abdurrahman Dambazzau ne Minista daga Kano.
Wata babban kotu da ke jihar Kano ta hana hedkwatan jam'iyyar PDP na kasa da Ciyaman din jam'iyyar, Uche Secondus, rushe shugabancin jam'iyyar karkashin Ciyaman din jihar Masaud Jibrin El-Doguwa. A yayin da yake gargadi a kan lama
“Ba tare da bata lokaci ba tare da duba da halin da Zakiru ke ciki muka shiga aikin cetonsa gadan gadan, inda muka samu nasarar tsamoshi daga baraguzan gidan, sa’annan muka garzaya da shi zuwa asibitin Murtala don samun kulawa.” I
Jama’a da dama a jihar Kano sun koka da karuwar matasa masu shiga mummunan dabi’ar nan ta luwadi inda namiji ke neman namiji, da madigo inda mace ke bin mace don samun biyan bukata, sai dai yawancin jama’an sun danganta lamarin ga
Hawan sallah dai wata al'ada ce da ta dade a tarihin masarautun kasar Hausa. Sarakunan kasar Hausa sun fara yin hawan Sallah ne bayan zubar da addinin gargajiya tare da rungumar addinin Musulunci. A yanzu dai babu kamar masarautar
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar a kalla mutane miliyan uku take saka ran zasu amfana daga wannan tsari na bayar da rancen kudi daga kowanne lungu da sako dake fadin kasar nan. Rancen kudin ya fara ne daga N10,000 zuwa N50,000
Kamfanin dillancin Labarai na kasa (NAN) ta bayyana cewar an gudanar da zaben na jiya ne domin maye gurbin tsohon dan majalisa Hosea Ibi da masu garkuwa suka sace ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2017 kuma suka kasha shi a wa
Fitacciyar 'yar wasan Hausan nan Hauwa S. Garba wacce aka fi sani da 'Mama' tana daya daga cikin wanda tauraruwar su ke haskawa a 'yan wasan Hausa a yanzu. A zantawar da manema labarai suka yi da ita, yarinyar 'yar shekara 19...
Da sanadin wani rahoto na shafin jaridar Premium Times mun samu cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarni na biyan albashin watan Agusta ga ma'aikatan jiha da na kananan hukumomi dake garin Kano.
Jihar Kano
Samu kari