Jihar Kano
Ojogbane ya yi ikirarin cewar Abdulsalam ya ki amsa gayyatar kotun hakan ya sa ya roki kotun da daga cigaba da sauraron karar domin ya samu ikon gabatar da sauran wadanda ake tuhumar. A cewarsa, Abdulsalam da wani Michael Edosa su
'Yan takarar sun byyana cewar tsagwaron rashin adalcin da aka nuna ma su a APC ne ya tunzura su ka bar jam'iyyar. Da yake magana da manema labarai jim kadan bayan kammala wani taro a gidansa, kakakin fusatattun 'yan takarar, Sanat
Sashen kula da cigaban jama'a na majalisar dinkin duniya (UNDP) ya saki sakamakon wani bincike da ya gudanar a kan walwalar jama'a a jihohin Najeriya daga alkaluman da ya tattara a shekarar 2016. Alkaluman da UNDP ta yi amfani da
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS, National Association of Nigerian Students, a yau Juma'a ta bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa'adin kwanaki bakwai akan ya binciki gaskiya kan zargin aikata rashawa ta gwamnan jihar Kano.
A yayin da rahotanni su ka kama baza gari cewar jam'iyyar PDP ta maye sunan Abba K. Yusif, surikin Kwankwaso, da na Mallam Salihu Sagir Takai, a matsayin dan takarar gwamnan Kano, sai ga shi hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta
A game da bidiyon da aka saki jiya, Gwamna Abdullahi Ganduje dai yace kokari ake yi a bata masa suna inda yace bidiyon bogi ne aka kakaba hoton sa kuma dole yave Kotu inda Jafar Jafar yace ya shirya shiga Kotu da Gwamnan.
A yau ne, sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya nada Alhaji Abdulkadir Maitama Sule, a matsayin sabon dan masanin Kano. An nada Abdulkadir, da ga marigayi tsohon dan masanin Kano, Sule Maitama, yau, Asabar, a fadar sarki Sanusi II
Labarai da ke dakin watsa labarai na naij.com sun tabbatar da cewar mambobin PDP, tsagin Kwankwasiyya, a jihar Kano sun fusata tare da fara kona katinsu na jam'iyyar saboda canja sunan Abba K. Yusif, dan takarar Sanata Rabi'u Musa
Dangote Foundation, gidauniyar hamshakin attijiran nan Alhaji Aliko Dangote ta ware zunzurutun dukiya ta Dalar Amurka miliyan 50 domin magance yunwa da kuma cututtuka masu nasaba da karancin abinci masu gina jiki a fadin Najeriya.
Jihar Kano
Samu kari