Jihar Kano
Rikicin babbar jam'iyyar All Progressive Congress (APC) mai mulki na kara girmama a jihar Kano tsakanin dan majalisa mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumini Jibrin Kofa da kuma manyan yaran Ganduje irinsu Fa'izu Alfindiki...
Legit.ng ta ruwaito wannan matar mai suna Lauratu Ahmad ta hau dokin zuciya ne inda ta yi ma maigidanta wanka da tafasashshen ruwan zafi domin nuna rashin amincewarta da aure da yake shirin karawa.
Wani ‘Dan Majalisan APC ya fadi wanda ya jawo Ganduje ya kusa fadi zaben Kano Abdul Jibrin ya yi kaca-kaca da Shugaban APC wanda ya ce ya kashe Jam’iyya a Kano har ya jawo Ganduje ya yi kunnen-doki da PDP.
A tsakanin yau da gobe Abba Gida-Gida zai gabatar da shaidunsa a Kotun da ke sauraron karar zaben Kano na 2019. Akwai mutum 500 da za su bada shaida ga Abdulla Ganduje da Abba Yusuf da su ka kara a zaben.
Masu iya magana su kan ce babu maraya sai rago. Wannan salon maganar ta yi dai-dai da abinda ke faruwa a rayuwar wani maraya dan shekara 11 a jihar Kano mai suna Umar. Wani mutum mai suna Hassan Ibrahim Gama ne ya wallafa hotuna d
Wata matar aure a jihar Kano ta wuce gona da irin wurin nuna kishin ta inda aka ce ta antayawa mai gidan ta tafashashen ruwa tayi masa mummunan rauni saboda wai zai kara aure. Matar da aka ce sunan ta Lauratu Ahmad ta yi wa mai gi
labari da muke samu daga shafin Rariya ya nuna cewa wata matar aure ta watsa ma mijinta rowan zafi saboda zai kara aure a jihar Kano. Lamarin ya cika da wani malamin makarantar Firamare ne a Dambata.
An bayyana kisan maza da mata ke yi a Kano da cewar ba sabon abu bane, wata al'ada ce wacce ta dade a tsakanin Mata a Kano. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani Dattijo mazaunin garin Kaduna mai suna Alhaji Isiyaku Ahmad...
Wata budurwa mai suna Ummi Abduollahi dake zaune a cikin birnin Kaduna ta nuna soyayyarta ga mutumin nan dan jihar Kano da matarsa ta cakawa wuka a kahon zuci. Ummi ta bayyana cewa tun lokacin da ta samu labarin abinda ya faru...
Jihar Kano
Samu kari