Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Dakyta Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da cewa attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya bawa gwamnati tallafin cibiyar gwaji ta zamani wacce
Da aka tambaye shi a kan lokacin da al'amura za su koma daidai - a janye dokar nesanta, a daina saka takunkumi da sauran dokokin hana walwala da aka saka saboda
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Mohammed Garba, ya zargi tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf da saka siyasa a yaki da cutar coronavirus. Shugaban
Allah ya yi wa sarkin Rano ta jihar Kano, Alhaji Tafida Abubakar II rasuwa. Sarkin wanda ake kira da Autan Bawo, ya rasu ne a yau Asabar yana da shekaru 74 a du
A jiya ne Allah ya karba rayuwar fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood, Ubale Ibarhim wanda aka fi sani da wanke-wanke. An yi jana'izar marigayin a safiyar J
A ranar Juma'a an tabbatar da cewa an samu karin mutum 92 da suka harbu da cutar COVID-19 a jihar Kano, kamar yadda hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta bay
Kwamitin yaki da cutar coronavirus ta jihar Kano ta ce nan ba da dadewa ba za ta wallafa hotunan mutum biyu da suka tsere daga cibiyar killacewa bayan an tabbat
Majalisar dinkin duniya da kungiyar kiwon lafiya ta duniya ta tuwa jami'ai 3,000 jihar Kano don bada tallafi a kan annobar korona. Shugaban kwamitin fadar shuga
Wasu daga cikin majinyatan cutar korona a jihar Kano sun warke kuma za a fara sallamarsu, in ji mataimakin Gwamna, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, wanda shine shugaban
Jihar Kano
Samu kari