Jihar Kano
Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito wannan lamari na dakatar da wasu ma'aikata ya faru ne sakamakon durkushewar tattalin arziki da annobar korona ta janyo.
Fatima Ganduje ta ce har abada Marigayi Ajimobi ya sha gaban Gwamna Makinde. Fatima Ganduje ta jawo abin magana da kalamai a kan Abiola Ajimobi da Makinde.
Yan majalisar dokokin Kano da aka dakatar sun koma majalisar bayan hukuncin babbar kotun tarayya da ke jihar wacce ta bada umarnin mayar da su bakin aikinsu.
Shugaban kasa Buhari zai kawo gas daga Ajaokuta zuwa Yankin Arewacin Najeriya. Dazu aka kaddamar da wannan aiki daga ofishin shugaban kasa da garirn Kaduna.
Kwamandan NDLEA a jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana da manema labarai a wurin taron ranar nuna kyama a kan amfani da
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ana shirin yi wa duk masu rike da mukaman siyasa, ma'aikatan gwamanti da dalibai gwajin dole na miyagun kwaya.
Mun ji cewa Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahotannin bada umarnin bude makarantu a Kano. Hukumar dillacin labarai na kasa ta fitar da wannan rahoto a jiya`.
Bayan an samu maslaha da gwamnatin jihar Kano kungiyar kwadago reshen jihar ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin gargadi na mako daya da ta ke shirin shiga.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce sun kama manajojin kamfanin hudu yayin da suka dira kamfanin domin kubutar da leburorin.
Jihar Kano
Samu kari