Jihar Kano
Magoya bayan APC sun balle daga jam'iyyar. Sun zargi APC da barin talakawa a cikin wahala. An kammala shirin samar da sabuwar jam'iyya domin magance matsalolin.
'Yan majalisar Kano sun zauna a kan kudirin haraji. An samu dan APC da 'yan NNPP a taron da gwamnatin Kano ta jagoranta. Sun ki amincewa da kudirin.
Dan Majalisa daga Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi magana kan batun sabon kudirin haraji inda ya ce kwata-kwata babu inda hakan zai cutar da talaka ko Arewa.
Sakataren jam'iyyar APC, Dr. Surajudeen Ajibola Basiru ya samu muƙamin Jagaban Musulmai a jihar Osun bayan amincewar gamayyar limamai da malaman Musulunci.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fayyace yadda lamarin dokar haraji ta ke inda ya ce ba a yi komai ba yanzu ma aka fara muhawara a kai.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ta samar da isassun kudi a bangaren tatara bayanan sirri domin daƙile duk wata baranar tsaro idan ta taso a jihar.
Gidauniyar Abdullahi Ganduje ta bude sabon masallacin Juma'a da makarantar Islamiyya domin koyar da addini a karamar hukumar Takai da ke jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ya tsaya da ƙafarsa wajen yaki da cin hanci da rashawa a jihar Kano. Abba zai ziyarci daliban Kano a kasar Indiya.
Gwamnatin Kano ta yi baki 2 kan shinkafar Tinubu. An kama shinakafa buhu 16,800 da ake sauyawa buhu. Amma daga baya, gwamnati ta ce akwai mai ita.
Jihar Kano
Samu kari