Malamin addinin Musulunci
Ma'aikatar addini ta Saudiya ta nemi masallatai su yi aiki da koyarwar Annabi Muhammadu S.A.W. game da addu'ar da aka ruwaito yana yi yayin addu'ar Al-kunutu.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Malamain addinin Musulunci masu wa'azi guda shida sun rasa rayukansu a jihar Kano ranar Laraba sakamakon mumunan hadarin mota yayin dawowa daga wajen da'awa.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Yayin da al'ummar musulman Duniya ke cigaba da ibadar watan Ramadan, a halin yanzun sun kammala goman farko, mun tattaro wasu lokuta 5 masu muhimmanci sosai.
Daren Lailatul Qadari, dare mafi daraja daga cikin darare, dare ne da Allah Madaukakin Sarki ya saukar da Al-Kur'ani; littafin da aka saukarwa Annabi Muhammad.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva, ya bada kyautar N5 miliyan ga shugaban Darikar Tijjaniyyah na Nguru dake jihar Yobe, Sheikh Muhammad Alfathi Gibrima.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari