Malamin addinin Musulunci
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Dakataccen limamin masallacin Juma’a ta Apo, Sheikh Nuru Khalid, ya ce ba yau ya fara sukar gwamnati ba a inda ta gaza, cewa ya yi irin haka a mulkin Goodluck.
Musulmi a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, sun yi zanga-zangan lumana kan yunkurin da aka ce hukumar kula da jirgin kasa ke yi na mika wa wani fasto, Bukola So
A ranar Talata ‘yan bindiga sun kai farmaki masallaci inda suka afka wa wa mutane yayin da suke tsaka da yin buda-baki, wanda ya ja suka halaka mutane uku, Dail
Hukuncin shekaru 24 da wata babbar kotun Kano ta yanke wa Mubarak Bala ya janyo cece-kuce. Jama'a sun ta cwa hukuncin kisa ne ya dace da shi ba shekaru 24 ba.
Ana ci gaba da kai ruwa rana tun bayan dakatarwa da korar Sheikh Nuru Khalid; wani malamin addinin islama da ya samu sabani da kwamitin masallacin da yake liman
Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Lauretta Onochie, ta yi magana kan korarren limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Khalid.
Tsohon babban limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya ce korarsa da kwamitin gudanarwa na masallacin ya yi, wata sadaukarwa ce.
Ɗan takarar shugabancin kasa Farfesa Christopher Imumolen, ya soki dakatarwa da korar babban limamin masallacin Apo Legislative Quarters a Abuja, Shiekh Muhamma
Malamin addinin Musulunci
Samu kari