Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar yan uwa Musulmai ne shi'a a jihar Nasarawa sun ajiye banbancin akida a gefe inda suka je coci domin taya al'umman Kirista murnar haihuwar Yesu Almasiu.
Kungiyoyin SEMON da Igbo Muslim Forum sun ce ana muzguna wa Musulmai a kasar Ibo, sun bayyana yadda ake yi wa Musulmai kisan gilla a kasar Ibo a kwanakin nan.
Aregbesola ya roki 'yan Najeriya, musamman Musulmai, da su kaucewa duk wata halayya ta karya doka da tayar da tarzoma a kasa a irin wannan lokaci da wasu bataga
Fitacciyar jarumar wasannin Najeriya, Adunni Ade ta ba mabiyanta mamaki a shafin soshiyal midiya, bayan ta fito ta yi magana a kan wani bangare na rayuwarta.
Matar da mijinta ya sake ta sai ta tsaya tayi zaman jira na akalla watanni uku, haka ma wacce mijinta ya mutu sai tayi zaman takaba na tsawon watanni hudu...
Wannan labarin wata mawakiya ce wacce Allah ya nuna mata hasken Musulunci kuma ta karbe shi, inda sanadiyyarta ya sanya iyayenta duka suma suka Musulunta...
A nahiyar Afrika rashin ilimi ya yiwa mutane katutu da yawa. Mutane da yawa basu ma san menene ya kawo su duniyar ba. Abinda kawai suka sani shine su ci abinci, su kwanta sannan su sadu da iyalansu, a ganinsu wannan shine kawai...
Musulunci shine addinin da yafi kowanne yaduwa da rinjaye a duniya, akwai dalilai da dama da suka sanya, amma muhimmin ciki shine yadda wadanda ba Musulmai ba suke komawa Musulunci...
Musulunci addini ne mai cike da dabaru. Mutane masu fahimta ne kadai suka fahimci addinin da kyau. A wata tattaunawa da aka yi da wata marubuciya mace wacce ta karba lambobin yabo, ta bayyana cewa addinin ne mai matukar rinjaye.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari