Addinin Musulunci da Kiristanci
Wata kungiyar addinin Musulunci dake jahar Nassarawa mai suna Islamic Society if Eggonland, ISE, ta bayar da tallafin karatu ga akalla dalibai kiristoci 70 dake karatu a cibiyoyin ilimi daban daban a fadin Najeriya.
Shugaban cocin Omega Power Ministries ta duniya, Fasto Johnson Suleman ya bayyana ra'ayin shi a kan matsalolin da ake samu a fannin addinin Musulunci. Sanannen abu ne cewa kiristoci da wasu kungiyoyinsu suna kallon addinin...
Sai dai, fitaccen mai ilimin kimiyya a kasar Japan, Dakta Okuda, ya sha banban da masu irin wancan tunani bayan ya rungumi addinin Musulunci tare da bayyana cewa ba zai iya rayuwa ba sai a kan tafarkin Mahalicci. A cewar Dakta Oku
Kamar yadda Kiristoci ke yada addinin Kirista, kuma a rungumeshi, haka musulmai ke yi ba tare da sassautawa ba. A hakan kuwa kowanne lokaci ake samun wadanda ke sauya addinin da suke bi da farko zuwa wani daban...
Kasar China zata sake rubuta Bibul da Qur’ani don su ‘daidaita da zamani’ sakamakaon durkushewar kungiyoyin addinai na kasar, wani rahoto ya bayyana. Sabbbin littafan addinan ba zasu kunshi wasu abubuwa da suka ci karo da dukkan..
Wata jarumar masana'antar Nollywood, ta yi barazanar amfani da shafukan kur'ani don ajiye tokar sigarinta, matukar an bata kudi. Shugaban limamai na Ansar-Ud-Deen, Abdulrahman Ahmad ya mayar da martani ga jarumar. Ya bayyana...
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi kira da babbar murya ga tsohon shugaban kasar Amurka, Barrack Obama da Sarauniyar Ingila Elizabeth da sauran kiristoci da su dawo addininsu na Islama...
Allah na shirya wanda ya so, a lokacin da ya so. Ikon Allah ya sha gaban tunanin mutane. Allah ya haliccemu kuma ya fi mu sanin dalilin yin komai. Ya san alheri ko akasin hakan garemu...
Musulunci addini ne na gaskiya. Allah ya saukar mana da Al-Qur’ani a matsayin shiriya don mu bi shi. Allah ya turo mana Annabi Muhammad a matsayin ma’aiki ne. Madubin dubawa ne garemu kuma an umarcemu da mu bi sunnarshi...
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari