INEC
Yayinda zaben 2019 ke gabatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta haramta wa jami’an kasancewa mamba a kungiyoyin WhatsApp. Hukumar zaben ta aika da wata wasika ga dukkanin kwamishinonin zabe 37, inda take sanar masu hukuncin ta.
A yan kwanakin nan ne batun takardar shaidar kammala karatun sakandari na shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sake tasowa, kuma ya taso tare da gagarumin kuwa daya tarnake farfajiyar siyasar Najeriya a yanzu haka.
LEGIT.com ta ruwaito Sanata Nazif Suleiman ne ya mika ma majalisar cikakken kwaskawararren dokokin, wanda a baya shugaba Buhari yayi watsi dasu, inda yace majalisar ta yi coge akan wasu muhimman abubuwa a wajen shirya dokokin.
A yayin da sa'o'i 24 kadai ya rage na cikar wa'adin gabatar da sunayen 'yan takarar kujerar shugaban kasa da na majalisar tarayya, jam'iyyu 17 ne kacal cikin 91 suka cika wannan sharadi na hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta sanar da uwar jam’iyya APC ta kasa cewa ta haramta mata fitar da yan takarkarun mukamai daban daban a jahar Zamfara, don haka jam’iyyar ba za ta fafata a babban zaben shekarar 2019 ba.
Bayan kwana da kwanaki rade-radi na yawo mun ji cewa Hukumar zabe na kasa watau INEC ta karyata maganar cewa ta ware makudan kudi har Naira Biliyan 6 domin ciyar da ‘Yan Sandan Kasar nan a zabe mai zuwa na 2019.
Akwai kwanaki kasa da 184 da suka rage domin tunkarar babban zaben shekarar 2019. Shin Ka/Kin shirya kuwa domin tunkarar wannan gagarumin zaben a matsayin Ka/Ki na dan kasa? Hanya ta farko da ya kamata ka fara bi domin ka samu...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito jam’yyun sun hada da:The Advance Alliance Party AAP Advanced Nigerian Democratic Party ANDP, African Action Congress AAC,Alliance for United Nigeria AUN,Alliance for Social Democrats ASD,Alliance Nation
Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata, 12 ga watan Yuni a yayin bikin tunawa tare da karramayan gwagwarmayan zaben June 12 na shekarar 1993 da ya gudana a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja.
INEC
Samu kari