Inyamurai Igbo
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana yadda Shugaba Buhari a sirrance yake goyon bayan Dan takarar shugaba daga yankin kudu, musamman dan can kabilar Igbo ..
Manyan kungiyoyi daga yankin kudu da kuma arewa ta tsakiya sun yi kira da a baiwa ɗan Igbo shugabancin Najeriya domin kawo ƙarshen yan fafutukar aware a ƙasa.
Lauyoyin yankin kabilar Igbo sun bukacimika bukatar babbar kotun tarayya dake Abuja na bukatar a shigar da su cikin karar da dattawan Arewa suka shigar kotun.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta mayar da martani ga dattawan arewa na neman a kore su, ta ce ‘yan kabilar Igbo za su bar Najeriya ne a duk lokacin da suka ga dama.
Gabannin babban zaben 2023, babban limamin coci a Najeriya, Prophet Elijah Moses, ya yi hasashen cewa kabilar Igbo ce za ta samar da shugaban kasa kuma kirista.
Wata kungiyar kabilar Ibo ta bayyana cewa, ya kamata kasar Burtaniya ta bi kadun Nnamdi Kanu kasancewar shi dan kasar Burtaniya ne cikakke. Ta bayyana dalilai.
Cif Emmanuel Iwuanyanwu, dan siyasa daga yankin kudu maso gabas ya jadadda cewa babu inda kabilar Ibo za ta fice ta je domin sune ke da manyan jari a kasar.
Doyin Okupe ya nemi afuwan 'yan Najeriya kan bautunsa na bai wa Ibo shugabancin Najeriya a zaben 2023. Ya bayyana nadama sosai tare da neman afuwar a yafe masa.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta ce yankin ta jajire don ganin hadin kai da ci gaban kasar, sai dai kuma ta ce tana son a dunga adalci da daidaito wajen yin komai.
Inyamurai Igbo
Samu kari