Inyamurai Igbo
Hadaddiyar kungiyar kabilar Inyamuran Najeriya ta nanata manufarta na ganin yankin kabilar Ibo, kudu masu gabashin Najeriya ta fitar da shugaban kasa a zaben shekarar 2023, kamar yadda shugabanta, Nnia Nwodo ya bayyana.
Kungiyar matasan Ohanaeze Ndigbo ta babbatar ma yan Najeriya cewa ayyukan kungiyar masu fafutukar neman yan Biyafara wanda aka fi sani da IPOB zai zo karashe ne idan kasar ta tsayar da dan Igbo a matsayin shugaban kasa a 2023.
Kungiyar Musulman Inyamuran Najeriya tace tun da Najeriya ta zama kasa guda ba su taba karuwa ba. Kungiyar ta SEMON nemi Shugaba Buhari ya rika nada wadanda su ka cancanta a mukaman Gwamnati kuma ya guji kabilanci.
A jiya ne shugabannin Kabilar Igbo dake jihar Bayelsa suka karyata jita - jitar da ake yadawa na cewar sun tsayar da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasar su a shekarar 2019...
Shi dai shugaba Buhari a 2015 ya kayar da Ebele Jonathan, mafi kusanci ga ulkin Ibo, wanda basu taba samu ba tunn Alex Ikweme da yayi mataimakin shugaba Shagari a 1979, Janar Ironsi kuma yayi ne tun bayan tumbuke su Tafawa Balewa
Inyamurai Igbo
Samu kari