Hotunan Aure
Za a daura auren dan takarar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima da dan tsohon ministan Abuja, Ibrahim Bunu a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli.
Ana ci gaba da gudanar da shagulgulan bikin diyar tsohon shugaban hafsan sojoji na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai mai ritaya. An yi Babur Day a jiya.
Mamallakin Amazon kuma masahahurin mai arziki, Jeff Bezos, ya bayyana yana tattaki tare da budurwarsa Lauren Sanchez ma'aikaciyar gidan talabijin a London.
An baje kolin al'adun Mallam Bahaushe a wajen wani kasaitaccen biki da aka yi na wata amarya mai suna Fatima Tijjani Sule Garo da angonta Mahi Salisu Ladan.
Fatima Shettima da angonta mai suna Sadiq Ibrahim Bunu, zasu shiga daga ciki a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli 2022 a garin Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka (AfDB), Dr Akinwumi Adesina, da matarsa, Grace, sun yi bikin cikarsu shekaru 38 da yin aure. Ya bayyana son da yake mata.
Tsohon shugaban rundunar sojojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, zai aurar da diyar a wannan ranakun karshen makon mai zuwa.
Labari mai zafi da Legit.ng Hausa ke tattaro muku shi ne na yadda Sarkin Daura, Alhaji Dr. Umar Faruk ya sake yin wuff da budurwa danya shakaf mai shekaru 22.
Tunisiya - Wani ango ya rabu da amaryar sa ana tsakiyar bikin dauren aurensu bayan mahaifiyarsa ta dakatar da sha’anin saboda surukarta ba ta da kyan gani. Rah.
Hotunan Aure
Samu kari