Hotunan Aure
'Dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua, Shehu Yar'adua ya yi wuff da Yacine Muhammad Sheriff a Maiduguri, jihar Borno a yau Asabar a Borno.
A kalla jiragen sama mallakin hamshakan masu kudin Najeriya da 'yan siyasa 11 ne suka hallara a garin Maiduguri, jihar Borno domin daurin auren Shehu Yar'adua.
A yau Asabar, 23 ga watan Yuli, za a daura auren dan marigayi tsohon shugaban kasan Najeriya Umaru Musa 'Yar' Adua, Shehu Yar’adua da amaryarsa Yacine Sheriff.
An fara shagalin bikin diyar tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar APC, Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq.
Sabbin hotunan Nana Hadiza Muhammadu Buhari a cikin iyalan ministan shari'ar Najeriya kuma antoni janar na tarayya, Abubakar Malami, SAN, sun kayatar da jama'a.
Wani ma'abocin amfani da Twitter a ranar Talata, ya bukaci taimakon 'yan sanda bayan wasu sun yi masa mugun duka don ya tura wa matar aure cewa yana son ta.
Wata kungiyar mutane a birnin Gorakhpur dake Indiya sun shirya kasaitccen bikin kwadi biyu domin kiran ruwa bayan watannin da suka yi suna fama da rashin ruwa.
Fatima Kashim Shettima, kyakyawar diyar 'dan takarar mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ta shirya tsaf domin amarcewa da zukeken angonta.
Mahvash Leghaei mai shekaru 24 tayi aure a Firuzabad a Iran yayin da 'dan biki wanda ya kasance 'dan uwan ango ne, ya harba bindigarsa mara lasisi ta farauta.
Hotunan Aure
Samu kari