Hotunan Aure
Soyayya ta kullu tsakanin wasu kyawawan jami'an yan sandan Najeriya inda ta kai su ga aure. Tuni kyawawan hotunan jami'an suka yadu a shafukan soshiyal midiya.
An daura auren wani saurayi da budurwarsa cikin sauki bayan abokansa sun yi masa rakiya zuwa kai gaisuwan iyaye. An yi komai bisa addini ba a sako al'ada ba.
Bidiyon wata doguwar amarya tare da guntun angonta ya janyo cece-kuce mai yawa a kafafen sada zumuntar zamani inda wasu ke ganin amaryar bata farin cikin auren.
Wani uba dan Najeriya ya yada bidiyon karamin dansa, Orji, wanda a duk lokacin da ya so zama da matarsa sai ya kawo masa tasgaro a duk lokacin da yake son zama
A cikin bidiyon da ya yadu a soshiyal midiya, an gano amaryar sanye da doguwar riga irin ta zamani yayinda angonta ya sanya farar shadda dinkin babban riga.
Kyawawann hotunan 'ya'ya matan Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura sun matukar birge jama'a a soshiyal midiya. 'Yann matan hudu reras sun bayyana gwanin kyau.
Kyawawan hotunan tsohon gwamnan Jigawa, Alhaji SUle Lamido tare da wasu iyalai, 'yan uwa da abokan arziki yayin daurin auren diyarsa Surayya da Yazid Danfulani.
A ranar Asabar, 13 ga watan Agusta ne aka daura auren Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa da kyakkyawan angonta, Yazid Dan Fulani a Bamaina.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano zukekiyar amaryar cikin wata hadaddiyar doguwar riga irin na amaren zamani, kanta lullube.
Hotunan Aure
Samu kari