Gwamnan Jihar Katsina
Inda wata Mata ta ke zama da ‘Ya ‘yan ta sai ya ba ka tausayi har ka yi kuka. Wannan mata na zama ne a Unguwar Matalauta a cikin jihar Katsina kuma ta kai kukanta gaban shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Kai harin ya zama tamkar koma baya ga yunkurin yin sulhu da 'yan bindiga da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ke yi. Karamar hukumar Matazu na daga cikin kananan hukumomin jihar Katsina da hare-haren ;yan bindiga suka tsan
Mun samu wani bidiyon rikicin wasu ‘Yan Shi’a da Dakarun ‘Yan Sanda a Ranar Ashura. Dama can Mabiya addinin Shi’a kan fito su na nuna takaicinsu game da kisan Imam Husseini a irin yau.
Tubabbun 'yan bindigar da suka gana da gwamnan sun fito ne daga kananan hukumomin Dandume da Sabuwa - kananan hukumomin da hare-haren 'yan bindigar suka fi tsananta. Yawaitar hare-haren 'yan bindiga, satar shanu da garkuwa da muta
Yan bindiga da ke fashi a Katsina a jiya Laraba, 4 ga watan Satumba, sun bayar da ka’idojin ajiye makamansu. Sun bukaci a saki mambobinsu da ke tsare a gida yari daban-daban sannan sun nemi a duba yadda jami’an tsaro, sarakunan
Manyan Manoman jihar Katsina sai san barka a bana inda su ka samu amfani sosai na shinkafa. Yanzu shinkafa ta isa kasuwanni bayan damina ta yi kyau kuma an tserewa harkar masara.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina, ya gargadi yan ta’adda a jihar da su shirya fuskantar mummunan mataki daga gwamnatin idan har basu shiryu ba. Masari ya fadi hakan ne yayinda yake jawabi a wani tsaron tsaro tare da sarakuna.
Wasu 'yan bindiga sun kone motocin sojoji guda uku yayin wata musayar wuta da suka yi da tawagar jami'an tsaro a kan hanyar zuwa Shimfida a karamar hukumar Jibiya a jihar Katsina. Mata uku sun samu raunuka yayin musayar wuta da
Ruwan dare ya rusa gidaje fiye da 100 a Daura da ke Jihar Katsina. Gidajen mutane sama da 100 sun ruguje a dalilin wannan ruwa mai karfi da aka fara tun safiyar Ranar Lahadi inda ya yi ta kwarara har dare.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari