Gwamnan Jihar Katsina
Aminu Bello Masari, gwamnan jihar Katsina ya bayyana kwarin giwarsa kan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu gwamnan jihar Legas.
Yanzu haka dai wasu jami’ai a ofishin gwamnan jihar Katsina na hannun ‘yan sanda bisa zargin satar wasu makudan kudade da ba a bayyana adadinsu ba a ofishin.
Dan takarar gwamnan jihar katsina karkashin jamiyyar Apc mai mulki, Dr Dikko Umar Radda ya zabi Hon. Faruq Lawal Jobe A matsayin abokina takarar sa a zaben 2023
A karo na biyu, ana zargin wasu gurɓatattun mutane da ake tsammanin ɓarayi ne sun shiga gidan gwamnatin jihar Katsina, sun yi awon gaba da kuɗi miliyan N31m.
‘Yan takarar gwamna 13 ne suka fito takara a zaben badi a jihar Katsina, bayan zaben fidda gwani na jam’iyyun siyasa daban-daban. Amma, biyar ne kawai daga cik.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta maida wasu mutane da suka bar muhallansu sanadiyyar harin yan bindiga a kauyen Shimfida.
A yau aka rusa wani ginin da aka daura ba tare da bin umarni ba, har ya kusa hada Gwamna Abdullahi Umar Ganduje fada da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta sake takaita amfani da babura a jihar daga 6 na safe 10 na dare saboda kallubalen tsaro a jihar, Vanguard ta rahoto. Gwamna
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aleiro, wanda a baya-bayan nan aka nada shi Sarkin Fulani a masarautar Yantodo a Jihar Zamfara, ya ce ba shi ya bukaci a nadi shi sa
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari