Gwamnan Jihar Katsina
Sayen kuri’un talakawa ya jawo Gwamnoni ba su goyon bayan canza kudi. Shehu Sani ya ce tsarin ya gamu da adawa ne saboda an fito da shi kafin shirya zaben 2023
Gwamnatin Kogi ta yi wa Abdulrasheed Bawa raddi, ta ce EFCC tana da mugun nufi a kan Mai Girma Gwamna. Kingsley Fanwo ya zargi hukumar EFCC da biyewa ‘Yan adawa
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta karrama Gwama Masari da lambar yabo ta 'Abokin Coci' saboda kyakkyawan shugabanci da yi wa coci da kirista hidima a jihar.
Muhammadu Buhari ya roki mutanen jihar Katsina su zabi APC. Bola Tinubu ya yi alkawari zai magance matsalar kashe-kashen da ‘yan bindiga suke yi a yankin Arewa.
Babban bankin tarayya, shiyar jihar Katsina ta fitarwa da bankuna sabbin takardun Naira N120 million don baiw amutane damar canza kudadensu kafin wa'adin ya kar
Kakakin hukumar yan sandan jihar Katsina ya bayyana cewa babu wanda ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu da jifan shaidan a jihar Katsina da ya kai ziyara.
A farkon makon nan, Peter Obi ya shirya zama da ‘yan gudun hijira, mata da matasan Katsina, amma bai yiwu ba, Jam'iyyar LP ta fuskanci akwai matsalar tsaro.
Bata-gari sun kai wa Peter Obi hari a Jihar Shugaban Kasa yayin da ya je yakin zabe, an bukaci jami’an tsaro su binciki lamarin saboda gudun haka ta sake faruwa
Wata wasika ta bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna gwamnatin jihar Katsina zata fitar da kudi milyan dari biyar don tarban shugaba Buhari.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari